1 SAR 11

Sulemanu Ya Ridda 1 Sarki Sulemanu ya ƙaunaci baƙin mata. Banda ‘yar Fir’auna, Sarkin Masar, ya auri matan Mowabawa, da na Ammonawa, da na Edomawa, da na Sidoniyawa, da na…

1 SAR 12

Mulki ya Rabu Biyu 1 Rehobowam ya tafi Shekem, gama dukan mutanen Isra’ila sun tafi Shekem don su naɗa shi sarki. 2 Sa’ad da Yerobowam, ɗan Nebat, ya ji labari,…

1 SAR 13

Annabi Ya Faɗakar da Yerobowam 1 Bisa ga umarnin Ubangiji, sai ga annabi ya fito daga Yahuza zuwa Betel. Yerobowam kuwa yana tsaye kusa da bagaden don ya ƙona turare….

1 SAR 14

Annabcin Ahija 1 A lokacin nan Abaija ɗan Yerobowam ya kwanta ciwo. 2 Yerobowam kuwa ya ce wa matarsa, “Ki tashi, ki ɓad da kama don kada a sani ke…

1 SAR 15

Sarki Abaija na Yahuza 1 A shekara ta goma sha takwas ta sarautar sarki Yerobowam ɗan Nebat, Abaija ya sarauci mutanen Yahuza. 2 Ya yi mulki shekara uku a Urushalima….

1 SAR 16

1 Ubangiji ya yi magana da Yehu, ɗan Hanani a kan Ba’asha, ya ce, 2 “Tun da yake na ɗauke ka daga cikin ƙura, na maishe ka shugaban jama’ata Isra’ila,…

1 SAR 17

Iliya Ya yi Annabci Za a yi Fari 1 Wani annabi mai suna Iliya, mutumin Tishbi a Gileyad, ya ce wa sarki Ahab, “Na rantse da Ubangiji, Allah na Isra’ila,…

1 SAR 18

Iliya ya Koma gun Ahab 1 Bayan ‘yan kwanaki, sai Ubangiji ya yi magana da Iliya a shekara ta uku, ya ce, “Tafi, ka nuna kanka ga Ahab, ni kuwa…

1 SAR 19

Iliya a Dutsen Sinai 1 Ahab kuwa ya faɗa wa Yezebel dukan abin da Iliya ya yi, da yadda ya karkashe annabawan Ba’al duka. 2 Sai Yezebel ta aike a…

1 SAR 20

Ahab Ya Ci Suriyawa 1 Ben-hadad Sarkin Suriya kuwa ya tara dukan sojojinsa. Sarakuna talatin da biyu kuma suna tare da shi, da dawakai, da karusai. Ya haura ya kai…