1 SAR 21

Ahab da Gonar Inabin Nabot 1 Nabot Bayezreyele yana da gonar inabi a Yezreyel kusa da fādar Ahab, Sarkin Samariya. 2 Sai Ahab ya yi magana da Nabot ya ce,…

1 SAR 22

Mikaiya Ya Yi wa Ahab Kashedi 1 Aka yi shekara uku ba a yi yaƙi tsakanin Suriya da Isra’ila ba. 2 A shekara ta uku ɗin, sai Yehoshafat, Sarkin Yahuza,…