2 KOR 11

Bulus da Manzannin Ƙarya 1 Da ma a ce ku jure ‘yar wautata. Ku dai yi haƙuri da ni! 2 Ina kishi a kanku saboda Allah. Gama na bashe ku…

2 KOR 12

Wahayan Bulus da Bayani Iri Iri 1 An tilasta mini ne in yi gadara, ko da yake ba ta amfane ni da kome ba. Amma zan ci gaba da zancen…

2 KOR 13

Kashedi da Gaisuwa 1 Wannan shi ne zai zama zuwana na uku a gare ku. Lalle ne kuwa a tabbatar da kowace magana a bakin shaidu biyu ko uku. 2…