2 KOR 1

Gaisuwa 1 Daga Bulus, manzon Almasihu Yesu da yardar Allah, da kuma ɗan’uwanmu Timoti, zuwa ga ikkilisiyar Allah da take a Koranti, tare da dukan tsarkaka na duk ƙasar Akaya….

2 KOR 2

1 Na ƙudura a raina ba zan sāke zuwa wurinku in sa ku baƙin ciki ba. 2 To, in na sa ku baƙin ciki, wa zai faranta mini rai, in…

2 KOR 3

Masu Hidimar Sabon Alkawari 1 Wato, har ila yau, yabon kanmu za mu fara yi kuma? Ko kuwa muna bukatar wasiƙun yabo ne zuwa gare ku, ko daga gare ku,…

2 KOR 4

Arziki a Cikin Kasake 1 Saboda haka, da yake muna da wannan hidima bisa ga jinƙan Allah, ba za mu karai ba. 2 Ba ruwanmu da ɓoye-ɓoye na munafunci, ko…

2 KOR 5

1 Gama mun sani in an rushe jikinmu na wannan duniya, Allah ya tanadar mana jiki a Sama, wato, wanda shi kansa ya yi, wanda zai dawwama. 2 A jikin…

2 KOR 6

1 Da yake kuma muna aiki tare da Allah, muna roƙonku kada ku yi na’am da alherin Allah a banza. 2 Domin ya ce, “Na saurare ka a lokacin samun…

2 KOR 7

1 Ya ku ƙaunatattu, tun da aka yi mana waɗannan alkawarai, sai mu tsarkake kanmu daga kowace irin ƙazanta ta jiki ko ta zuci, da bangirma ga Allah mu kamalta…

2 KOR 8

Bayarwa bisa ga Ra’ayi 1 To, ‘yan’uwa, muna so mu sanar da ku alherin Allah da ya bayar a cikin ikilisiyoyin Makidoniya, 2 wato, ko da yake an gwada su…

2 KOR 9

Gudunmawa ga Tsarkaka 1 Ba sai lalle na rubuto muku zancen gudunmawa ga tsarkaka ba, 2 domin na san niyyarku, har ma ina taƙama da ku gun mutanen Makidoniya a…

2 KOR 10

Bulus Ya Ƙare Aikinsa 1 Ni Bulus da kaina, ina roƙonku albarkacin tawali’u da sanyin hali na Almasihu, ni da ake yi wa kirari “marar tsanani” ne a cikinku, amma…