2 TAR 31

Shirin Hezekiya domin Firistoci da Lawiyawa 1 Sa’ad da aka gama duka, sai dukan Isra’ilawa da suka hallara, suka bi cikin biranen Yahuza, suka farfashe al’amudan, suka ragargaza Ashtarot, suka…

2 TAR 32

Assuriyawa sun Yi Barazana ga Urushalima 1 Bayan waɗannan abubuwa, da waɗannan ayyukan aminci, sai Sennakerib, Sarkin Assuriya, ya kawo wa Yahuza yaƙi, ya kafa sansani kewaye da garuruwa masu…

2 TAR 33

Sarki Manassa na Yahuza 1 Manassa yana da shekara goma sha biyu sa’ad da ya ci sarauta. Ya yi shekara hamsin da biyar yana mulki a Urushalima. 2 Ya aikata…

2 TAR 34

Sarki Yosiya na Yahuza 1 Yosiya yana da shekara takwas sa’ad da ya ci sarauta. Ya yi mulki shekara talatin da ɗaya a Urushalima. 2 Ya aikata abin da yake…

2 TAR 35

Yosiya Ya Yi Idin Ƙetarewa 1 Yosiya kuwa ya yi Idin Ƙetarewa ga Ubangiji a Urushalima. A rana ta goma sha huɗu ga wata na fari suka yanka ragon Idin…

2 TAR 36

Sarki Yehowahaz na Yahuza 1 Jama’ar ƙasa kuwa suka ɗauki Yehowahaz ɗan Yosiya suka naɗa shi sarki. Ya gaji tsohonsa a Urushalima. 2 Yehowahaz yana da shekara ashirin da uku…