2 TIM 1

Gaisuwa 1 Daga Bulus, manzon Almasihu Yesu da yardar Allah, don sanar da alkawarin nan na rai wanda yake ga Almasihu Yesu, 2 zuwa ga Timoti ƙaunataccen ɗana. Alheri, da…

2 TIM 2

Amintaccen Sojan Almasihu 1 Saboda haka, ya kai ɗana, sai ka ƙarfafa da alherin da yake ga Almasihu Yesu. 2 Abin da ka ji a guna a gaban shaidu masu…

2 TIM 3

Halin Ƙarshen Zamani 1 Amma ka fahimta, a zamanin ƙarshe za a sha wuya ƙwarai. 2 Mutane za su zama masu sonkai, da masu son kuɗi, da masu ruba, da…

2 TIM 4

1 Na gama ka da Allah, da kuma Almasihu Yesu, wanɗa zai yi wa rayayyu da matattu shari’a, na kuma gargaɗe ka saboda bayyanarsa da kuma mulkinsa, 2 ka yi…