AYU 21

Ayuba Ya Yi Magana a kan Wadatar Mugaye 1 Ayuba ya amsa. 2 “Ku kasa kunne ga abin da nake faɗa, Wannan ita ce ta’aziyyar da nake nema a gare…

AYU 22

Elifaz ya Zargi Ayuba a kan Aikata Mugunta 1 Elifaz ya yi magana. 2 “Akwai wani mutum, ko mafi hikima, Wanda zai amfani Allah? 3 Gaskiyar da kake yi za…

AYU 23

Ayuba Yana Marmarin Kai Ƙara Gaban Allah 1 Ayuba ya amsa. 2 “Duk da haka zan yi tawaye in yi wa Allah gunaguni, In dinga yin nishi. 3 Da ma…

AYU 24

Ayuba Ya Yi Kuka da Yake Allah Bai Kula da Mugunta Ba 1 “Me ya sa Allah bai tsai da ranar da zai yi shari’a ba? Me ya sa ba…

AYU 25

Bildad Bai Yarda Allah Zai Baratar da Mutum Ba 1 Bildad ya amsa. 2 “Allah mai iko ne, duka sai a ji tsoronsa, A samaniya yake tafiya da mulkinsa da…

AYU 26

Ayuba Ha Hurta Sarautar Allah 1 Ayuba ya amsa. 2 “Kai ne mai taimakon marar ƙarfi, Kai ne mai ceton rarrauna! 3 Kai ne kake ba marar hikima shawara, Kai…

AYU 27

Ayuba Ya Bayyana Rabon Mugaye 1 Ayuba ya amsa. 2 “Na rantse da Allah Mai Iko Dukka, Wanda ya ƙwace mini halaliyata, Wanda ya ɓata mini rai. 3 Muddin ina…

AYU 28

Samun Hikima Yana da Wuya 1 “Hakika akwai ma’adinai na azurfa, Da wuraren da ake tace zinariya. 2 Mutane sukan haƙo baƙin ƙarfe daga ƙasa, Sukan narkar da tagulla daga…

AYU 29

Ayuba Ya Tuno da Farin Cikinsa na Dā 1 Ayuba ya ci gaba da magana. 2 Da ma ina cikin lokacin da ya wuce ne, Lokacin da Allah yake lura…

AYU 30

Ayuba Ya Yi Kuka saboda Masifunsa 1 “Amma yanzu waɗanda na girme su, sai ba’a suke mini, Waɗanda iyayensu maza ba su fi karnukan da suke kiwon garken tumakina ba….