DAN 11

1 A shekara ta fari ta sarautar Dariyus Bamediye, na tashi na tabbatar da shi, na kuma ƙarfafa shi.” Sarkin Kudu da Sarkin Arewa 2 “Yanzu zan faɗa maka gaskiya….

DAN 12

Lokaci na Ƙarshe 1 “A wannan lokaci Mika’ilu babban shugaba wanda yake lura da jama’arka zai bayyana. A lokacin za a yi tashin hankali irin wanda ba a taɓa yi…