ISH 1

1 Abin da yake rubuce a littafin nan, jawabi ne a kan Yahuza da Urushalima, wanda Allah ya bayyana wa Ishaya ɗan Amoz a zamanin da Azariya, da Yotam, da…

ISH 2

Madawwamin Mulkin Salama 1 Ga jawabin da Allah ya faɗa wa Ishaya ɗan Amoz a kan Yahuza da Urushalima. 2 A kwanaki masu zuwa, Dutse inda aka gina Haikali zai…

ISH 3

Hukuncin Ubangiji a kan Yahuza da Urushalima 1 Yanzu fa Ubangiji, Ubangiji Mai Runduna, yana gab da ya kwashe kowane abin da kowane mutum da jama’ar Urushalima da na Yahuza…

ISH 4

1 Sa’ad da wannan lokaci ya yi, mata bakwai za su riƙe mutum guda su ce, “Mā iya ciyar da kanmu, mu kuma tufasar da kanmu, amma in ka yarda,…

ISH 5

Waƙar Gonar Inabi 1 Ku saurara in raira muku wannan waƙa, Waƙar abokina da gonar inabinsa. Abokina yana da gonar inabi A wani tudu mai dausayi. 2 Ya kauce ƙasar…

ISH 6

Allah Ya Kira Ishaya Ya Zama Annabi 1 A shekarar da sarki Azariya ya rasu na ga Ubangiji. Yana zaune a kursiyinsa a Sama cike da ɗaukaka, zatinsa ya cika…

ISH 7

Jawabi zuwa ga Sarki Ahaz 1 Sa’ad da sarki Ahaz, ɗan Yotam, wato jikan Azariya yake mulkin Yahuza, sai yaƙi ya ɓarke. Rezin, Sarkin Suriya, da Feka ɗan Remaliya, Sarkin…

ISH 8

Sunan Ɗan Annabi 1 Ubangiji ya ce mini, “Ka ɗauki allo babba ka rubuta a kansa da manyan harufa, ‘Kwashe ganima nan da nan, washe da hanzari.’ 2 Nemo mutum…

ISH 9

Haihuwar Sarkin Salama 1 Ba sauran baƙin ciki ga wadda take shan azaba. Dā an ƙasƙantar da ƙasar kabilan Zabaluna da na Naftali, amma nan gaba wannan jiha za ta…

ISH 10

1 Kun shiga uku! Kuna kafa dokokin rashin gaskiya don ku zalunci jama’ata. 2 Ta haka kuke hana wa talakawa hakkinsu, kuna kuma ƙin yi musu shari’ar gaskiya. Ta haka…