ISH 61

Albishirin Ceto ga Sihiyona 1 Ubangiji ya saukar mini da ikonsa. Ya zaɓe ni, ya aike ni Domin in kawo albishir mai daɗi ga talakawa, In warkar da waɗanda suka…

ISH 62

1 Zan yi magana domin in ƙarfafa Urushalima, Ba zan yi shiru ba, Sai na ga adalcinta ya bayyana kamar haske, Cetonta kuma ya haskaka kamar fitila da dare. 2…

ISH 63

Ranar Ramawa ta Ubangiji 1 Wane ne wannan da yake zuwa daga Bozara cikin Edom? Wane ne wannan da ya sha ado da jajayen kaya, yana tafe, ga shi kuwa…

ISH 64

1 Don me ba za ka kware sararin sama, ka sauko ba? Duwatsu za su gan ka, su girgiza saboda tsoro! 2 Za su karkaɗu kamar ruwan da yake tafasa…

ISH 65

Hukuncin Allah a kan Masu Tawaye 1 Ubangiji ya ce, “Na shirya in amsa addu’o’in mutanena, amma ba su yi addu’a ba. Na yi shiri domin su same ni, amma…

ISH 66

Hukuncin Ubangiji da Wadatar Sihiyona 1 Ubangiji ya ce, “Sama kursiyina ce, duniya kuwa matashin sawuna ce. Daga nan wane irin gida za ku iya ginawa domina, wane irin wuri…