ISH 51

Maganar Ta’aziyya ga Sihiyona 1 Ubangiji ya ce, “Ku kasa kunne gare ni, ku da kuke so a cece ku, Ku da kuka zo gare ni neman taimako. Ku yi…

ISH 52

Allah Zai Ceci Urushalima 1 Urushalima, ki ƙarfafa, ki yi girma kuma! Birni mai tsarki na Allah, Ki yafa wa kanki jamali! Arna ba za su ƙara shiga ta ƙofofinki…

ISH 53

1 Wane ne zai gaskata abin da muka ji yanzu? Wane ne zai iya ganin ikon Ubangiji cikin wannan? 2 Nufin Ubangiji ne bawansa ya yi girma Kamar dashe wanda…

ISH 54

Ƙaunar Ubangiji ga Isra’ila 1 Urushalima, kika zama kamar matar da ba ta da ɗa. Amma yanzu kina iya rairawa, ki yi sowa saboda murna. Yanzu za ki ƙara samun…

ISH 55

Allah Ya Nuna Jinƙai ga Kowa 1 Ubangiji ya ce, “Duk mai jin ƙishi ya zo, Ga ruwa a nan! Ku da ba ku da kuɗi ku zo, Ku sayi…

ISH 56

Sakamakon Cikar Alkawarin Ubangiji 1 Ga jawabin da Ubangiji ya yi, “Ku kiyaye gaskiya ku yi adalci, gama cetona yana zuwa nan da nan, za a kuwa bayyana adalcina. 2…

ISH 57

1 Adalin mutum yakan mutu, amma ba wanda ya kula. An kwashe mutanen kirki ba kuwa wanda ya kula, an tsame adali daga cikin bala’i. 2 Ya shiga da salama…

ISH 58

Kiyaye Azumi yadda ya Kamata 1 Ubangiji ya ce, “Ku yi kuka da ƙarfi, ba ƙaƙƙautawa! Ku ta da muryoyinku kamar busar ƙaho. Ku shaida wa jama’ata laifinsu, ku shaida…

ISH 59

Faɗar Muguntar Al’ummar 1 Duba, ikon Ubangiji bai kasa ba, har da ba zai yi ceto ba. Shi ba kurma ba, har da ba zai ji ba. 2 Amma laifofinku…

ISH 60

Darajar Urushalima a Gaba 1 Ki tashi, ya Urushalima, ki haskaka kamar rana, Daukakar Ubangiji tana haskakawa a kanki kamar rana! 2 Duhu zai rufe sauran al’umma, Amma hasken Ubangiji…