ISH 41

Alkawarin Allah ga Isra’ila 1 Allah ya ce, “Ku yi shiru ku kasa kunne gare ni, ku manisantan ƙasashe! Ku yi shiri ku gabatar da ƙararku a ɗakin shari’a. Za…

ISH 42

Bawan Ubangiji 1 Ubangiji ya ce, “Ga bawana, wanda na ƙarfafa, Wanda na zaɓa, wanda nake jin daɗinsa. Na cika shi da ikona, Zai kuwa kawo shari’ar gaskiya ga dukan…

ISH 43

Ubangiji kaɗai ne Mai Fansa 1 Ya Isra’ila, Ubangiji wanda ya halicce ku ya ce, “Kada ku ji tsoro, na fanshe ku. Na kira ku da sunanku, ku nawa ne….

ISH 44

Ubangiji Shi Kaɗai ne Allah 1 Ubangiji ya ce, “Ka saurara yanzu, ya Isra’ila, bawana, Zaɓaɓɓun mutanena, zuriyar Yakubu, 2 Ni ne Ubangiji wanda ya halicce ku, Tun farko, na…

ISH 45

Ubangiji ya Mori Sairus 1 Sairus shi ne zaɓaɓɓen sarki na Ubangiji! Ubangiji ya sa shi ya ci al’ummai, Ya aike shi ya tuɓe ikon sarakuna, Ubangiji zai buɗe masa…

ISH 46

1 “Wannan ne ƙarshen allolin Babila! Dā ana yi wa Bel da Nebo sujada, Amma yanzu ana labtunsu a kan jakuna, Sun zama nawaya a kan dabbobin da suka gaji!…

ISH 47

Hukunci a kan Babila 1 Ubangiji ya ce, “Babila, ki sauko daga kan gadon sarautarki, Ki zauna a ƙasa cikin ƙura. Dā ke budurwa ce, birnin da ba a yi…

ISH 48

Annabci a kan Sababbin Abubuwa 1 Ku kasa kunne, ya jama’ar Isra’ila, Ku da kuke zuriyar Yahuza. Kuna rantsuwa da sunan Ubangiji, Kuna nuna kamar kuna sujada ga Allah na…

ISH 49

Bawan Ubangiji Zai Zama Haske ga Al’ummai 1 Ku kasa kunne gare ni, ku al’ummai manisanta, Ku mutanen da suke zaune a can nesa! Ubangiji ya zaɓe ni, tun kafin…

ISH 50

1 Ubangiji ya ce, “Kuna tsammani na kori mutanena Kamar yadda mutum yakan saki mata tasa? To, in haka ne ina takardar kisan auren? Kuna tsammani na sayar da ku…