ISH 31

Masarawa Mutane ne, ba Allah Ba 1 Waɗanda suka tafi Masar neman taimako, sun shiga uku! Suna dogara ga ƙarfin tulin dawakan Masar na yaƙi, da karusansu, da sojojinsu. Amma…

ISH 32

Sarki Mai Adalci 1 Wata rana za a yi wani sarki mai adalci, da kuma shugabannin ƙasa waɗanda za su yi mulki da gaskiya. 2 Ko wannensu zai zama kamar…

ISH 33

Ubangiji Zai Kawo Ceto 1 Magabtanmu sun shiga uku! Sun yi fashi sun ci amana, ko da yake ba wanda ya yi musu fashi ko cin amana. Amma lokacinsu na…

ISH 34

Ubangiji Zai Hukunta Edom 1 Ku zo, ku jama’ar dukan al’ummai! Ku tattaru ku kasa kunne. Bari dukan duniya, da kowane mai zama cikinta, ya zo nan ya kasa kunne….

ISH 35

Mayarwar Mutanen Allah 1 Hamada za ta yi farin ciki. Furanni za su hudo a ƙasa da ba ta da amfani. 2 Hamada za ta raira waƙa da sowa don…

ISH 36

Assuriyawa Sun Kai Hari a Urushalima 1 A shekara ta goma sha huɗu da Hezekiya yake sarautar Yahuza, sai Sennakerib Sarkin Assuriya ya tasar wa birane masu kagara na Yahuza,…

ISH 37

An Ceci Yahuza daga Sennakerib 1 Da sai sarki Hezekiya ya ji abin da suka faɗa, sai ya kyakkece tufafinsa don baƙin ciki, ya sa tsummoki a jiki, ya shiga…

ISH 38

Ciwon Sarki Hezekiya da Warkewarsa 1 A lokacin nan sai sarki Hezekiya ya kamu da rashin lafiya, har ya kusa mutuwa. Sai annabi Ishaya, ɗan Amoz, ya je wurinsa domin…

ISH 39

Manzanni daga Ƙasar Babila 1 A wannan lokaci sai Sarkin Babila, wato Merodak Baladan, ɗan Baladan, ya ji labarin sarki Hezekiya ya yi rashin lafiya, saboda haka sai ya aika…

ISH 40

Jawabin Ubangiji na Ta’aziyya ga Isra’ila 1 Ubangiji ya ce, “Ka ta’azantar da jama’ata. Ka ta’azantar da su! 2 Ka ƙarfafa jama’ar Urushalima. Ka faɗa musu sun sha wahala, ta…