ISH 21

Annabci a kan Babila 1 Wannan shi ne jawabi a kan Babila. Kamar yadda guguwa take tasowa daga hamada, haka masifa za ta auko daga wata ƙasa mai razanarwa. 2…

ISH 22

Annabci a kan Kwarin Wahayi 1 Wannan shi ne jawabi a kan kwarin wahayi. Me yake faruwa? Me ya sa jama’ar birni duka suke biki a kan rufin gidaje? 2…

ISH 23

Annabci a kan Taya da Sidon 1 Wannan shi ne jawabi a kan Taya. Ku yi hargowa ta baƙin ciki, ku matuƙan jiragen ruwan teku! An lalatar da tashar jiragen…

ISH 24

Ubangiji Zai Hukunta Duniya 1 Ubangiji zai hallaka duniya ya bar ta kufai. Zai kaɓantar da duniya ya watsar da jama’ar da take cikinta. 2 Bala’i ɗaya ne zai sami…

ISH 25

Waƙar Yabo saboda Alherin Ubangiji 1 Ya Ubangiji, kai ne Allahna, Zan ɗaukaka ka, in yabi sunanka. Ka aikata al’amura masu banmamaki, Ka tafiyar da su da aminci, Wato bisa…

ISH 26

Waƙar Dogara ga Kiyayewar Ubangiji 1 Rana tana zuwa da jama’a za su raira wannan waƙa a ƙasar Yahuza. Birni ƙaƙƙarfa ne, Allah kansa yake tsare garukansa! 2 A buɗe…

ISH 27

Ceton Isra’ila da Tarawarta 1 A wannan rana Ubangiji zai yi amfani da takobinsa mai ƙarfi, mai muguwar ɓarna, don ya hukunta dodon ruwan nan mai kanannaɗewa, mai murɗewa, ya…

ISH 28

Faɗakarwa game da Ifraimu 1 Mulkin Isra’ila ya ƙare, darajarsa tana dushewa kamar rawanin furanni a kan shugabanninsa da suka bugu da giya. Sun bulbula turare a kawunansu na girmankai,…

ISH 29

Urushalima da Maƙiyanta 1 Bagaden Allah, Urushalima kanta, ƙaddara ta auko mata! Birnin da Dawuda ya kafa zango, ƙaddara ta auko mata! Bari shekara ɗaya ko biyu su zo su…

ISH 30

Rashin Amfanin Dogara ga Masar 1 Ubangiji ya yi magana, ya ce, “Waɗanda suke mulkin Yahuza sun shiga uku, domin sun tayar mini. Suna aiki da shirye-shiryen da ba ni…