ISH 11

Mulkin Adalci na Ɗan Yesse 1 Gidan sarautar Dawuda kamar itacen da aka sare ne, amma kamar yadda rassa sukan toho daga cikin kututture, haka nan za a sami sabon…

ISH 12

Waƙar Godiya 1 Rana tana zuwa sa’ad da jama’a za su raira waƙa, su ce, “Ina yabonka ya Ubangiji! A dā ka yi fushi da ni, Amma yanzu kana yi…

ISH 13

Annabci a kan Babila 1 Wannan shi ne saƙo a kan Babila, wanda Ishaya ɗan Amoz ya karɓa daga wurin Allah. 2 A kan tudun da yake faƙo ka kafa…

ISH 14

Takama Gāba da Sarkin Babila 1 Ubangiji zai sāke yi wa jama’arsa Isra’ila jinƙai, ya zaɓe su su zama nasa. Zai sāke sa su zauna a ƙasarsu, baƙi ma za…

ISH 15

Annabci a kan Mowab 1 Wannan shi ne jawabi a kan Mowab. Biranen Ar da Kir, an hallaka su dare ɗaya, ƙasar ta yi tsit, ba kowa. 2 Mutanen Dibon…

ISH 16

1 Daga birnin Sela a hamada, mutanen Mowab za su aiko da kaiwar rago ga mai mulki a Urushalima. 2 Za su dakata a gaɓar kogin Arnon, za su yi…

ISH 17

Annabci a kan Dimashƙu 1 Wannan shi ne jawabi a kan Dimashƙu. Ubangiji ye ce, “Dimashƙu ba za ta ƙara zama birni ba, za ta zama tsibin kufai ne kawai….

ISH 18

Annabci a kan Habasha 1 A hayin kogunan Habasha akwai wata ƙasa inda ake jin amon fikafikai. 2 Daga waccan ƙasar wakilai sukan gangaro daga Kogin Nilu a cikin jiragen…

ISH 19

Annabci a kan Masar 1 Wannan shi ne jawabi a kan Masar. Ubangiji yana zuwa Masar a kan girjije a sukwane. Gumakan Masarawa za su yi rawar jiki a gabansa,…

ISH 20

Assuriya Za Ta Ci Masar da Habasha 1 Bisa ga umarnin Sargon, Sarkin Assuriya, sai sarkin yaƙin Assuriya ya fāɗa wa Ashdod, birnin Filistiyawa, da yaƙi. 2 A wannan lokaci…