JOSH 11

An Ci Yabin da Magoya Bayansa 1 Sa’ad da Yabin Sarkin Hazor ya ji labari, ya aika wa Yobab, Sarkin Madon, da Sarkin Shimron, da Sarkin Akshaf, 2 da sarakunan…

JOSH 12

Sarakunan da Musa Ya Ci da Yaƙi 1 Waɗannan su ne sarakunan ƙasar, waɗanda Isra’ilawa suka cinye da yaƙi, suka mallaki ƙasarsu a hayin Kogin Urdun daga yamma, tun daga…

JOSH 13

Ƙasar da Ta Ragu da Za A Mallaka 1 Yanzu Joshuwa ya tsufa ƙwarai, sai Ubangiji ya ce masa, “Ka tsufa ƙwarai, ga shi, ƙasar da za ku mallaka ta…

JOSH 14

An Rarraba Ƙasar Kan’ana ta Hanyar Kuri’a 1 Waɗannan su ne karkasuwar gādon da Isra’ilawa suka karɓa a ƙasar Kan’ana, wanda Ele’azara, firist, da Joshuwa ɗan Nun, da shugabannin iyalan…

JOSH 15

Yankin Ƙasar da Aka Ba Yahuza 1 Rabon da aka ba jama’ar Yahuza bisa ga iyalansu ya yi kudu, a iyakar Edom zuwa jejin Zin, can kudu nesa. 2 Iyakarsu…

JOSH 16

Yankin Ƙasar da Aka Ba Ifraimu da Manassa 1 Rabon zuriyar Yusufu ya milla tun daga Urdun zuwa wajen Yariko, gabas da ruwan Yariko zuwa jejin. Ya haura daga Yariko…

JOSH 17

1 Aka ba kabilar Manassa, ɗan farin Yusufu, nata rabon gādo. Makir ɗan farin Manassa, uban Gileyad, aka ba shi Gileyad da Bashan domin shi jarumi ne. 2 Aka kuma…

JOSH 18

Rarraba Ƙasa a Shilo 1 Da jama’ar Isra’ila suka ci ƙasar, sai suka tattaru a Shilo inda suka kafa alfarwa ta sujada. 2 Har yanzu akwai sauran kabila bakwai na…

JOSH 19

Yankin Ƙasar da Aka Ba Kabilar Saminu 1 Kuri’a ta biyu ta faɗa kan kabilar Saminu bisa ga iyalanta. Nasu rabon gādon yana tsakiyar rabon gādon kabilar Yahuza. 2 Waɗannan…

JOSH 20

An Keɓe Biranen Mafaka 1 Sai Ubangiji ya ce wa Joshuwa, 2 “Ka faɗa wa jama’ar Isra’ila, su keɓe biranen mafaka waɗanda na faɗa wa Musa ya faɗa muku. 3…