K. MAG 11

1 Ubangiji yana ƙin masu yin awo da ma’aunin zamba, amma yana farin ciki da masu yin awo da ma’auni na gaskiya. 2 Masu girmankai za a kunyatar da su…

K. MAG 12

1 Mutumin da yake ƙaunar ilimi yakan so a faɗa masa kuskurensa, wauta ce mutum ya ƙi yarda a faɗa masa laifinsa. 2 Ubangiji yana murna da mutanen kirki, amma…

K. MAG 13

1 Ɗa mai hikima yakan mai da hankali sa’ad da mahaifinsa yake kwaɓarsa, amma mutum mai girmankai ba ya yarda da kuskurensa. 2 Mutanen kirki za a sāka musu da…

K. MAG 14

1 Hikimar mata takan gina gidaje, amma wauta takan rushe su. 2 Ka yi gaskiya, za ka nuna girmamawarka ga Ubangiji, amma idan ka yi rashin gaskiya, ka nuna rashin…

K. MAG 15

1 Amsa magana da tattausan harshe takan kwantar da hasala, amma magana da kakkausan harshe takan kuta fushi. 2 Sa’ad da mai hikima ya yi magana yakan sa ilimi ya…

K. MAG 16

Karin Magana Zancen Zaman Mutum 1 Mutane sun iya yin shirye-shiryensu, amma cikawa ta Ubangiji ce. 2 Za ka yi tsammani kowane abu da ka yi daidai ne, amma Ubangiji…

K. MAG 17

1 Gara a ci ƙanzo da rai a kwance, da gida cike da liyafa, amma cike da tashin hankali. 2 Bara mai wayo yakan sami iko a kan shashashan ɗan…

K. MAG 18

1 Mutumin da ya kula da kansa kaɗai ba ya jituwa da kowa, ko wani ya faɗi maganar da take daidai ba zai yarda ba. 2 Wawa bai kula ba,…

K. MAG 19

1 Gara mutum ya zama matalauci amma mai aminci, da a ce ya zama maƙaryaci, wawa. 2 Yin ɗokin da ba ilimi ba shi da amfani, rashin haƙuri kuma zai…

K. MAG 20

1 Ruwan inabi da barasa sukan sa ka ka yi ta tā da murya, ka zama wawa. Wauta ce mutum ya bugu. 2 Ka ji tsoron fushin sarki kamar yadda…