K. MAG 31

Shawara ga Sarki 1 Wannan ita ce maganar sarki Lamuwel wadda uwarsa ta koya masa. 2 “Mene ne, ɗana? Mene ne, ya ɗana ne cikina? Mene ne, ɗana na wa’adi?…