K. MAG 21

1 Ubangiji ne yake mallakar tunanin sarki a sawwaƙe kamar yadda yake yi da ruwan rafi. 2 Ko da a ce dukan abin da kake yi daidai ne, ka tuna…

K. MAG 22

1 Idan ya zama dole ne ka zaɓa tsakanin kyakkyawan suna ko dukiya, to, ka zaɓi kyakkyawan suna, tagomashi kuma ya fi azurfa da zinariya. 2 Ba bambanci tsakanin mawadaci…

K. MAG 23

1 Sa’ad da ka zauna cin abinci tare da babban mutum, ka tuna da yadda yake. 2 Idan kai mai son ci da yawa ne sai ka kanne. 3 Kada…

K. MAG 24

1 Kada ka ji ƙyashin mugaye, kada ka yi ƙoƙarin yin abuta da su. 2 Duk tunaninsu na yin mugunta ne, a duk lokacin da suka buɗe bakinsu sai sun…

K. MAG 25

Waɗansu sauran Karin Magana na Sulemanu 1 Ga waɗansu sauran karin maganar Sulemanu waɗanda magatakardan Hezekiya Sarkin Yahuza suka juya. 2 Muna girmama Allah saboda abin da ya rufe, muna…

K. MAG 26

1 Yabo bai dace da wawa ba, kamar yadda dusar ƙanƙara ba ta dace da lokacin zafi ba, ko ruwan sama a lokacin girbi. 2 La’ana ba za ta kama…

K. MAG 27

1 Kada ka yi fāriya a kan abin da za ka yi gobe domin ba ka san abin da zai faru daga yanzu zuwa gobe ba. 2 Bari waɗansu su…

K. MAG 28

Mugaye da Adalai 1 Mugun mutum yakan gudu, alhali kuwa ba mai korarsa, amma amintaccen mutum kamar zaki yake, ba shi da tsoro. 2 Al’umma za ta ƙarfafa ta jure…

K. MAG 29

1 Wanda ake ta tsauta wa a kai a kai, amma ya taurare, ba makawa tasa ta ƙare farat ɗaya. 2 Sa’ad da masu adalci suke mulki, jama’a sukan yi…

K. MAG 30

Hikimar Agur 1 Waɗannan su ne maganar Agur ɗan Yake, da ya yi wa Etiyel da Yukal, 2 “Hakika wautata ta sa na zama kamar dabba ba mutum ba, Ba…