KOL 1

Gaisuwa 1 Daga Bulus, manzon Almasihu Yesu da yardar Allah, tare da Timoti, ɗan’uwanmu, 2 zuwa ga tsarkaka da amintattun ‘yan’uwa cikin Almasihu da suke a Kolosi. Alheri da salamar…

KOL 2

1 To, ina so ku san irin yawan shan faman da nake yi dominku, da waɗanda suke a Lawudikiya, da kuma duk waɗanda ba su taɓa ganina ba. 2 Sona…

KOL 3

1 To, da yake an tashe ku tare da Almasihu, sai ku nemi abubuwan da suke a Sama, inda Almasihu yake, a zaune a dama ga Allah. 2 Ku ƙwallafa…

KOL 4

1 Ku iyayengiji kuma, ku riƙi bayinku da gaskiya da daidaita, da yake kun sani ku ma kuna da Ubangiji a Sama. 2 Ku lazamci yin addu’a, kuna zaune a…