L. FIR 21

Tsarkin Firistoci 1 Ubangiji kuma ya umarce Musa, ya faɗa wa ‘ya’yan Haruna, maza, firistoci cewa, “Kada ko wannensu ya ƙazantar da kansa ta wurin gawar mutanensa, 2 sai dai…

L. FIR 22

Hadayu suna da Tsarki 1 Ubangiji kuma ya umarci Musa 2 ya faɗa wa Haruna, da shi da ‘ya’yansa cewa, “Ku lura da tsarkakakkun abubuwa waɗanda Isra’ilawa suka keɓe domina,…

L. FIR 23

Ƙayyadaddun Idodi 1 Ubangiji ya ba Musa 2 waɗannan ka’idodi domin ƙayyadaddun idodi sa’a da Isra’ilawa za su taru domin yin sujada. 3 Cikin kwanaki shida za a yi aiki,…

L. FIR 24

Kulawa da Fitila 1 Ubangiji kuma ya ce wa Musa 2 ya umarce Isra’ilawa, su kawo masa tsabtataccen man zaitun da aka matse domin fitilar. Fitilar za ta riƙa ci…

L. FIR 25

Bikin Kewayowar Shekaru 1 Ubangiji kuwa ya yi wa Musa magana a kan Dutsen Sina’i, ya ce 2 ya faɗa wa Isra’ilawa ka’idodin nan. Sa’ad da suka shiga ƙasar da…

L. FIR 26

Fa’idodin Biyayya 1 Ubangiji ya ce, “Kada ku yi wa kanku gumaka, ko ku kafa sassaƙaƙƙiyar siffa, ko al’amudi. Kada kuma ku kafa wata siffa ta dutse a ƙasarku da…

L. FIR 27

Ka’idodin Keɓewa 1 Ubangiji ya ba Musa 2 waɗannan ka’idodi domin Isra’ilawa. Idan an ba da mutum ga Ubangiji don cikar babban wa’adi za a iya fansarsa ta wurin biya…