L. KID 1
Ƙidaya ta Farko a Jejin Sinai 1 A rana ta fari ga wata na biyu a shekara ta biyu bayan da Isra’ilawa suka bar Masar, Ubangiji ya yi magana da…
Ƙidaya ta Farko a Jejin Sinai 1 A rana ta fari ga wata na biyu a shekara ta biyu bayan da Isra’ilawa suka bar Masar, Ubangiji ya yi magana da…
Zango da Shugabannin Kabilai 1 Ubangiji ya ba Musa da Haruna waɗannan umarnai. 2 Duk sa’ad da Isra’ilawa suka yi zango, kowane mutum zai sauka a inda tutar ƙungiyar kabilarsa…
Yawan Lawiyawa da Aikinsu 1 Waɗannan su ne zuriyar Haruna da Musa lokacin da Ubangiji ya yi magana da Musa a bisa Dutsen Sinai. 2 Waɗannan su ne sunayen ‘ya’yan…
Ayyukan da aka Danƙa wa Iyalin Kohat 1 Ubangiji ya faɗa wa Musa da Haruna, 2 su ƙidaya ‘ya’yan Kohat, maza, daga cikin ‘ya’yan Lawi bisa ga iyalansu da gidajen…
Ƙazantattun Mutane 1 Sai Ubangiji ya ce wa Musa, 2 “Ka umarci Isra’ilawa su fitar da kuturu, da mai ɗiga, da wanda ya ƙazantu ta wurin taɓa gawa, daga cikin…
Ka’idodin Zama Keɓaɓɓe 1 Ubangiji kuma ya umarci Musa 2 ya faɗa wa Isra’ilawa, cewa idan mace ko namiji ya ɗau wa’adi na musamman na zama keɓaɓɓe domin ya keɓe…
Hadayun Keɓe Bagade 1 A ranar da Musa ya gama kafa alfarwa ta sujada, ya shafa mata mai, ya tsarkake ta, da dukan kayayyakinta, ya kuma shafa wa bagaden mai,…
Haruna ya Kakkafa Fitilu 1 Ubangiji kuwa ya ce wa Musa ya 2 faɗa wa Haruna cewa, “Sa’ad da za ka kakkafa fitilun nan bakwai, sai ka kakkafa su yadda…
Idin Ƙetarewa na Biyu 1 Sai Ubangiji ya yi wa Musa magana a jejin Sinai a watan farko na shekara ta biyu bayan fitarsu daga ƙasar Masar, ya ce, 2…
Kakaki na Azurfa 1 Ubangiji kuma ya ce wa Musa, 2 “Ka ƙera kakaki biyu na azurfa don ka riƙa kirawo taron jama’a, don kuma ka riƙa sanashe su lokacin…