L. KID 11

Ubangiji zai Ba su Nama 1 Da Ubangiji ya ji gunagunin da mutanen suke yi saboda wahalarsu, sai ya husata ƙwarai, wutarsa ta yi ta ci a cikinsu har ta…

L. KID 12

Aka Hukunta Maryamu 1 Sai Maryamu da Haruna suka zargi Musa saboda mace, Bahabashiya, wadda ya aura. 2 Suka ce, “Da Musa kaɗai ne, Ubangiji ya yi magana, bai yi…

L. KID 13

‘Yan Leƙen Asirin Ƙasa 1 Ubangiji kuma ya ce wa Musa, 2 “Ka aiki mutane su leƙi asirin ƙasar Kan’ana wadda nake ba Isra’ilawa. Daga kowace kabila na kakanninsu, ka…

L. KID 14

Mutane suka yi Yaji 1 Sai dukan taron jama’a suka yi kuka da babbar murya dukan dare saboda wahala. 2 Dukan Isra’ilawa suka yi gunaguni a kan Musa da Haruna,…

L. KID 15

Ka’idodin Yin Hadayu 1 Ubangiji ya ba Musa 2 waɗannan ka’idodi domin Isra’ilawa su kiyaye su a ƙasar da zai ba su. 3 Sa’ad da za su yi hadayar da…

L. KID 16

Tayarwar Kora, da Datan, da Abiram 1-2 Sai Kora, ɗan Izhara, na kabilar Lawi, iyalin Kohat, ya yi ƙarfin hali ya tayar wa Musa. Waɗansu uku kuma daga kabilar Ra’ubainu…

L. KID 17

Sandan Haruna 1 Ubangiji ya yi magana da Musa ya ce, 2 “Ka faɗa wa Isra’ilawa su ba ka sanduna, sanda guda daga kowane shugaban gidan kakanninsu, sanduna goma sha…

L. KID 18

Ayyukan Lawiyawa da Firistoci 1 Sai Ubangiji ya ce wa Haruna, “Kai da ‘ya’yanka, da gidan mahaifinka za ku ɗauki hakkin abin da ya shafi alfarwa ta sujada. Kai da…

L. KID 19

Tsarkakewar Marasa Tsarki 1 Ubangiji ya yi magana da Musa da Haruna, ya ce, 2 “Wannan ita ce ka’ida wadda Ubangiji ya umarta. Ka faɗa wa Isra’ilawa su kawo maka…

L. KID 20

Ruwa daga cikin Dutse 1 Sai dukan taron jama’ar Isra’ilawa suka zo jejin Zin a watan fari, suka sauka a Kadesh. A nan ne Maryamu ta rasu, a nan kuma…