MAL 1

Ubangiji Yana Ƙaunar Yakubu 1 Wannan shi ne jawabin da Ubangiji ya ba Malakai ya faɗa wa jama’ar Isra’ila. 2 Ubangiji ya ce, “Ina ƙaunarku.” Amma ku kuka amsa kuka…

MAL 2

1 “Yanzu firistoci, ga umarni dominku. 2 Idan ba za ku kasa kunne ba, idan ba za ku sa a zuciyarku ku girmama sunana ba, to, zan aukar muku da…

MAL 3

1 A kan wannan ga abin da Ubangiji Mai Runduna ya amsa, ya ce, “Zan aiki manzona don ya shirya mini hanya, sa’an nan Ubangiji wanda kuke nema zai zo…

MAL 4

Ranar Ubangiji Mai Zuwa 1 “Duba rana tana zuwa, sa’ad da dukan masu girmankai, da mugaye za su ƙone kamar tattaka, a ran nan za su ƙone ƙurmus ba abin…