NAH 1

Fushin Ubangiji a kan Nineba 1 Jawabi a kan Nineba ke nan, a littafin wahayin Nahum na Elkosh. 2 Ubangiji Allah mai kishi ne, mai sakayya, Ubangiji mai sakayya ne,…

NAH 2

1 Wanda yake farfashewa ya auko maka, Sai ka sa mutane a kagara, a yi tsaron hanya, Ka yi ɗamara, ka tattaro ƙarfinka duka. 2 Gama Ubangiji zai mayar wa…

NAH 3

1 Kaiton birnin jini, Wanda yake cike da ƙarairayi da ganima, Da waso kuma ba iyaka! 2 Ku ji amon bulala da kwaramniyar ƙafafu, Da sukuwar doki da girgizar karusai!…