NEH 11

Mazaunan Urushalima 1 Shugabannin jama’a kuwa suka zauna a Urushalima. Sauran jama’a kuma suka jefa kuri’a don a sami mutum guda daga cikin goma wanda zai zauna a Urushalima, wato…

NEH 12

Firistoci da Lawiyawa 1 Firistoci da Lawiyawa da suka komo tare da Zarubabel ɗan Sheyaltiyel, da Yeshuwa, su ne Seraiya, da Irmiya, da Ezra, 2-7 Amariya, da Malluki, da Hattush,…

NEH 13

Gyare-gyaren da Nehemiya Ya Yi 1 A wannan rana aka karanta daga littafin Musa a kunnuwan jama’a. A cikinsa aka tarar da inda aka rubuta, cewa kada Ba’ammone, ko mutumin…