TIT 1

Gaisuwa 1 Daga Bulus, bawan Allah, kuma manzon Yesu Almasihu, saboda bangaskiyar zaɓaɓɓun Allah, da kuma inganta sanin gaskiyar ibadarmu, 2 duk wannan kuwa saboda begen nan ne ga rai…

TIT 2

Koyar da Kyakkyawar Koyarwa 1 Amma kai kam, sai ka faɗi abin da ya dace da sahihiyar koyarwa. 2 Dattawa su kasance masu kamunkai, natsattsu, mahankalta, masu sahihiyar bangaskiya, da…

TIT 3

Himmantuwa ga Aiki Nagari 1 Ka riƙa tuna musu su yi wa mahukunta da shugabanni ladabi, suna yi musu biyayya, suna kuma zaune da shirinsu na yin kowane irin kyakkyawan…