YAH 21

Yesu Ya Bayyana ga Almajirai Bakwai 1 Bayan haka Yesu ya sāke bayyana kansa ga almajiran a bakin Tekun Tibariya. Ga kuwa yadda ya bayyana kansa. 2 Bitrus, da Toma…