YAH 1

Kalman Ya Zama Mutum 1 Tun fil’azal akwai Kalma, Kalman nan kuwa tare da Allah yake, Kalman nan kuwa Allah ne. 2 Shi ne tun fil’azal yake tare da Allah….

YAH 2

Biki a Kana ta Galili 1 A rana ta uku sai aka yi bikin aure a Kana ta ƙasar Galili. Uwar Yesu kuwa tana nan, 2 aka kuma gayyaci Yesu…

YAH 3

Yesu da Nikodimu 1 To, akwai wani Bafarisiye, sunansa Nikodimu, wani shugaban Yahudawa. 2 Wannan mutum ya zo wurin Yesu da dad dare, ya ce masa, “Ya Shugaba, mun sani…

YAH 4

Yesu da Wata Basamariya 1 To, da Ubangiji Yesu ya sani dai Farisiyawa sun ji labari yana samun almajirai, yana kuma yi musu baftisma fiye da Yahaya 2 (ko da…

YAH 5

Warkarwa a Tafkin Betasda 1 Bayan haka aka yi wani idi na Yahudawa, Yesu kuwa ya tafi Urushalima. 2 A Urushalima, kusa da Ƙofar Tumaki, akwai wani ruwa da ake…

YAH 6

Ciyar da Mutum Dubu Biyar 1 Bayan haka Yesu ya haye Tekun Galili, wato Tekun Tibariya. 2 Sai taro mai yawa suka bi shi, don sun ga mu’ujizan da yake…

YAH 7

‘Yan’uwan Yesu Ba Su Gaskata da Shi Ba 1 Bayan haka, Yesu ya riƙa zagawa a Ƙasar Galili, bai yarda ya zaga ta Yahudiya ba, don Yahudawa suna neman kashe…

YAH 8

1 Yesu kuwa ya hau Dutsen Zaitun. 2 Da sassafe kuma ya sāke shiga Haikali. Duk mutane suka zo wurinsa, ya kuwa zauna yana koya musu. 3 Sai malaman Attaura…

YAH 9

Warkar da Wanda aka Haifa Makaho 1 Yesu na wucewa sai ya ga wani mutum da aka haifa makaho. 2 Sai almajiransa suka tambaye shi suka ce, “Ya Shugaba, wa…

YAH 10

Misali na Garken Tumaki 1 “Lalle hakika, ina gaya muku, wanda bai shiga garken tumaki ta ƙofa ba, amma ya haura ta wani gu, to, shi ɓarawo ne, ɗan fashi…