YAH 11

Mutuwar Li’azaru 1 Wani mutum ne ya yi rashin lafiya, sunansa Li’azaru na Betanya, ƙauyen su Maryamu da ‘yar’uwarta Marta. 2 Maryamun nan kuwa, wadda ɗan’uwanta Li’azaru ba shi da…

YAH 12

An Shafi Yesu da Man Ƙanshi a Betanya 1 Idin Ƙetarewa sauran kwana shida, sai Yesu ya zo Betanya inda Li’azaru yake, wanda Yesu ya tasa daga matattu. 2 Nan…

YAH 13

Yesu Ya Wanke Ƙafafun Almajiransa 1 Ana nan tun kafin Idin Ƙetarewa, da Yesu ya san lokacinsa ya yi da zai tashi daga wannan duniya ya koma wurin Uba, da…

YAH 14

Yesu Ne Hanya zuwa Wurin Uban 1 “Kada ku damu. Ku gaskata da Allah, ku kuma gaskata da ni. 2 A gun Ubana akwai wurin zama da yawa. Da ba…

YAH 15

Yesu Ne Itacen Inabi na Hakika 1 “Ni ne itacen inabi na hakika, Ubana kuwa shi ne manomi. 2 Kowane reshe a cikina da ba ya ‘ya’ya, sai ya datse…

YAH 16

1 “Na faɗa muku duk wannan ne domin in kawar muku da sanadin tuntuɓe. 2 Za su fisshe ku daga jama’a. Hakika, lokaci ma na zuwa da kowa ya kashe…

YAH 17

Addu’ar Yesu don Almajiransa 1 Da Yesu ya faɗi haka, sai ya ɗaga kai sama ya ce, “Ya Uba, lokaci ya yi. Ka ɗaukaka Ɗanka domin Ɗan ya ɗaukaka ka,…

YAH 18

An Ba Dda Yesu, An Kama Shi 1 Bayan Yesu ya yi maganan nan, ya fita, shi da almajiransa zuwa hayin Rafin Kidron, inda wani lambu yake, ya kuma shiga…

YAH 19

1 Sa’an nan Bilatus ya sa a tafi da Yesu, a yi masa bulala. 2 Sai soja suka yi wani kambi na ƙaya suka sa masa a kā, suka yafa…

YAH 20

Tashin Yesu daga Matattu 1 To, a ranar farko ta mako, Maryamu Magadaliya ta je kabarin da asuba, tun da sauran duhu, ta ga an kawar da dutsen daga kabarin….