YOW 1

Ɓarnar Fāra 1 Maganar Ubangiji zuwa ga Yowel, ɗan Fetuwel. 2 Ku dattawa, ku kasa kunne, Bari kowa da kowa da yake cikin Yahuza, ya kasa kunne. Wani abu mai…

YOW 2

Fāra ta Zama Musu Alamar Ranar Ubangiji 1 Ku busa ƙaho, ku yi gangami, A cikin Sihiyona, tsattsarkan dutsen Allah! Duk mutanen ƙasar za su yi rawar jiki, Domin ranar…

YOW 3

Shari’ar Al’ummai 1 “A wannan lokaci zan mayar wa Yahuza da Urushalima da wadatarsu. 2 Zan tattara dukan al’ummai, In kai su kwarin Yehoshafat. A can zan yi musu shari’a…