ZAK 11

1 Ki buɗe ƙofofinki, ke Lebanon, Don wuta ta cinye itatuwan al’ul naki. 2 Ka yi kuka, kai itacen kasharina, Gama itacen al’ul ya riga ya fāɗi, Itatuwa masu daraja…

ZAK 12

Za a Ceci Urushalima nan Gaba 1 Ga maganar Ubangiji game da Isra’ila. Ubangiji wanda ya shimfiɗa sammai, ya kirkiro duniya, ya kuma sa rai a cikin mutum, ya ce,…

ZAK 13

1 “A ran nan za a buɗe maɓuɓɓuga don wanke zuriyar Dawuda da mazaunan Urushalima daga zunubi da rashin tsarki. 2 A wannan rana fa, ni Ubangiji Mai Runduna, zan…

ZAK 14

Urushalima da Sauran Al’umma 1 Ga ranar Ubangiji tana zuwa sa’ad da za a raba ganimar da aka ƙwace daga gare ku a kan idonku. 2 Gama zan tattara dukan…