ZAK 1

Ubangiji Ya Kira Mutanensa Su Komo gare Shi 1 A watan takwas a shekara ta biyu ta sarautar Dariyus, Ubangiji ya yi magana da annabi Zakariya, ɗan Berekiya, ɗan Iddo,…

ZAK 2

Wahayin Mutum da Igiyar Awo da Zakariya Ya Gani 1 Da na ɗaga idona, sai ga wani mutum yana riƙe da igiyar awo. 2 Sai na ce, “Ina za ka?”…

ZAK 3

Wahayin Yoshuwa Babban Firist da Zakariya Ya Gani 1 Ubangiji ya nuna mini Yoshuwa, babban firist, yana tsaye a gaban mala’ikan Ubangiji. Shaiɗan kuma yana tsaye dama da mala’ikan, yana…

ZAK 4

Wahayin Alkuki da Itatuwan Zaitun da Zakariya Ya Gani 1 Mala’ikan da yake Magana da ni ya komo ya farkar da ni kamar yadda akan farkar da mutum daga barci….

ZAK 5

Wahayin Littafi na Tashi Sama 1 Da na ɗaga idona sama kuma, sai na ga littafi mai tashi a sama. 2 Sai mala’ikan ya tambaye ni ya ce, “Me ka…

ZAK 6

Wahayin Karusai Huɗu 1 Na kuma ɗaga idona, sai na ga karusa huɗu suna fitowa daga tsakanin duwatsu biyu. Duwatsun kuwa na tagulla ne. 2 Dawakai aharasai ne suke jan…

ZAK 7

An La’anci Azumi na Rashin Gaskiya 1 A rana ta huɗu ga watan tara, wato watan Kisle, a shekara ta huɗu ta sarautar sarki Dariyus, Ubangiji ya yi magana da…

ZAK 8

Ubangiji zai Sāke Rayar da Urushalima 1 Ubangiji Mai Runduna kuma ya yi magana da ni, ya ce, 2 “Ni Ubangiji Mai Runduna ina kishin Sihiyona ƙwarai. 3 Zan koma…

ZAK 9

Hukuncin da Za a Yi wa Al’umman da Suke Kewaye 1 Ubangiji ya yi magana gāba da ƙasar Hadrak, da kuma gāba da Dimashƙu. Ubangiji ne yake lura da ‘yan…

ZAK 10

Alkawarin Mai Ceto 1 Ku roƙi ruwan sama daga wurin Ubangiji a lokacin bazara, Gama Ubangiji ne yake yin gizagizan hadiri, Shi ne yake bai wa mutane yayyafi. Shi ne…