1 SAM 15

Yaƙi da Amalekawa 1 Sama’ila ya ce wa Saul, “Ubangiji ya aike ni in zuba maka man keɓewa don ka zama sarkin mutanensa, Isra’ila. Yanzu sai ka yi biyayya da…

1 SAM 16

An Keɓe Dawuda ya Zama Sarki 1 Ubangiji ya ce wa Sama’ila, “Har yaushe za ka yi ta ɓacin rai saboda Saul? Ga shi kuwa, na ƙi shi da zama…

1 SAM 17

Goliyat Yana Cakunar Isra’ilawa 1 Sai Filistiyawa suka tattaru a Soko ta Yahuza, suka kafa sansani a tsakanin Soko da Azeka, a Efes-dammim. 2 Saul kuma da mutanen Isra’ila suka…

1 SAM 18

Alkawarin Jonatan da Dawuda 1 Da Dawuda ya gama magana da Saul, sai zuciyar Jonatan ta saje da ran Dawuda. Jonatan kuwa ya ƙaunaci Dawuda kamar kansa. 2 Daga ran…

1 SAM 19

Saul Ya Tsananta wa Dawuda 1 Sai Saul ya yi magana da Jonatan, ɗansa, da dukan fādawansa, cewa yana shiri ya kashe Dawuda. Amma Jonatan ɗan Saul yana jin daɗin…

1 SAM 20

Abutar Dawuda da Jonatan 1 Sa’an nan Dawuda ya gudu daga Nayot ta Rama, ya zo wurin Jonatan, ya ce masa, “Me na yi? Mene ne laifin da na yi…

1 SAM 21

Dawuda Ya Gudu daga wurin Saul 1 Sa’an nan Dawuda ya tafi wurin Ahimelek, firist, a Nob. Ahimelek kuwa ya fita da rawar jiki domin ya tarye Dawuda, ya ce…

1 SAM 22

An Kashe Firistoci 1 Dawuda ya bar Gat, ya tsere zuwa kogon Adullam. Da ‘yan’uwansa da mutanen gidan ubansa, suka ji labari, suka tafi can wurinsa. 2 Kowane mutum kuma…

1 SAM 23

Dawuda Ya Kuɓutar da Garin Kaila 1 Aka faɗa wa Dawuda, cewa Filistiyawa suna yaƙi da mutanen Kaila, suna washe musu hatsi a masussukai. 2 Sai Dawuda ya yi roƙo…

1 SAM 24

Dawuda Ya Bar Saul da Rai a En-gedi 1 Da Saul ya komo daga yaƙi da Filistiyawa, sai aka faɗa masa Dawuda yana jejin En-gedi. 2 Sai Saul ya zaɓi…