1 SAM 25

Rasuwar Sama’ila 1 Sama’ila kuwa ya rasu. Dukan Isra’ilawa suka taru suka yi makoki dominsa. Suka binne shi a gidansa a Rama. Dawuda da Abigail Sai Dawuda ya tashi ya…

1 SAM 26

Dawuda Ya Bar Saul da Rai a Zif 1 Zifawa suka zo wurin Saul a Gibeya suka ce, “Ba ga Dawuda yana ɓuya a kan tudun Hakila wanda yake gaban…

1 SAM 27

Zaman Dawuda tare da Filistiyawa 1 Dawuda ya yi tunani a ransa, ya ce, “Wata rana Saul zai kashi ni, don haka ba abin da ya fi mini, sai in…

1 SAM 28

1 A kwanakin nan Filistiyawa suka tattara sojojinsu don su yi yaƙi da Isra’ilawa. Akish kuwa ya ce wa Dawuda, “Sai ka sani fa, kai da mutanenka za ku tafi…

1 SAM 29

Filistiyawa Ba Su Amince da Dawuda Ba 1 Filistiyawa suka tattara rundunar yaƙinsu a Afek. Isra’ilawa kuma suka kafa sansaninsu kusa da maɓuɓɓugar da take a Yezreyel. 2 Sa’ad da…

1 SAM 30

Dawuda Ya Ci Amalekawa 1 Sa’ad da Dawuda da mutanensa suka koma Ziklag a rana ta uku, sai suka tarar Amalekawa sun riga sun kawo wa Negeb da Ziklag hari….

1 SAM 31

Rasuwar Saul da ‘Ya’yansa Maza 1 Filistiyawa suka yi yaƙi da Isra’ilawa. Isra’ilawa kuma suka yi gudun Filistiyawa, aka karkashe su a Dutsen Gilbowa. 2 Filistiyawa suka ci Saul da…

2 SAM 1

Dawuda Ya ji Labarin Rasuwar Saul da Jonatan 1 Bayan rasuwar Saul, sa’ad da Dawuda ya komo daga karkashe Amalekawa, ya yi kwana biyu a Ziklag. 2 Kashegari sai ga…

2 SAM 2

An Naɗa Dawuda Sarkin Yahuza 1 Bayan wannan sai Dawuda ya roƙi Ubangiji, ya ce, “Ko in haura in mallaki ɗaya daga cikin garuruwan Yahuza?” Ubangiji ya ce masa, “Ka…

2 SAM 3

1 Gidan Saul da gidan Dawuda suka daɗe suna yaƙi da juna. Ƙarfin gidan Dawuda ya yi ta ƙaruwa, amma na gidan Saul ya yi ta raguwa. ‘Ya’ya Maza da…