2 SAR 8

An Mayar da Gonakin Mata daga Shunem 1 Elisha kuwa ya ce wa matar da ya ta da ɗanta daga matattu, “Ki tashi, ke da gidanki, ki zauna duk inda…

2 SAR 9

An Naɗa Yehu Sarkin Isra’ila 1 Elisha kuwa ya kirawo ɗaya daga cikin annabawa matasa, ya ce masa, “Ka sha ɗamara, ka ɗauki wannan kurtun mai, ka tafi Ramot-gileyad. 2…

2 SAR 10

An Kashe Zuriyar Ahab 1 Ahab yana da ‘ya’ya maza saba’in a Samariya, sai Yehu ya rubuta wasiƙu, ya aika zuwa Samariya wurin shugabanni da dattawan birni, da masu lura…

2 SAR 11

Sarauniya Ataliya ta Yahuza 1 Sa’ad da Ataliya, uwar Ahaziya, ta ga ɗanta ya rasu, sai ta tashi ta hallaka dukan ‘ya’yan sarauta. 2 Amma Yehosheba ‘yar sarki Yoram, ‘yar’uwar…

2 SAR 12

1 A shekara ta bakwai ta sarautar Yehu, Yowash ya ci sarautar. Ya yi shekara arba’in yana sarauta a Urushalima. Sunan tsohuwarsa Zibiya ta Biyer-sheba. 2 Yowash kuwa ya yi…

2 SAR 13

Sarki Yehowahaz na Isra’ila 1 A shekara ta ashirin da uku ta sarautar Yowash ɗan Ahaziya Sarkin Yahuza, Yehowahaz ɗan Yehu ya ci sarautar Isra’ila a Samariya. Ya yi mulki…

2 SAR 14

Sarki Amaziya na Yahuza 1 A shekara ta biyu ta sarautar Yehowash ɗan Yehowahaz Sarkin Isra’ila, Amaziya ɗan Yowash Sarkin Yahuza ya ci sarauta. 2 Yana da shekara ashirin da…

2 SAR 15

Sarki Azariya na Yahuza 1 A shekara ta ashirin da bakwai ta sarautar Yerobowam na biyu Sarkin Isra’ila, Azariya ɗan Amaziya Sarkin Yahuza, ya ci sarauta. 2 Yana da shekara…

2 SAR 16

Sarki Ahaz na Yahuza 1 A shekara ta goma sha bakwai ta sarautar Feka ɗan Remaliya, Ahaz ɗan Yotam Sarkin Yahuza, ya ci sarauta. 2 Ahaz yana da shekara ashirin…

2 SAR 17

Faɗuwar Samariya da Bautar Isra’ila 1 A shekara ta goma sha biyu ta sarautar Ahaz Samariya Yahuza, Hosheya ɗan Ila ya ci sarautar Isra’ila a Samariya. Ya yi mulki shekara…