2 TAR 14

Sarki Asa na Yahuza 1 Sarki Abaija kuwa ya rasu, suka binne shi tare da kakanninsa a birnin Dawuda. Ɗansa Asa shi ya gāji gadon sarautarsa. Ƙasar ta sami sakewa…

2 TAR 15

Gyare-gyaren da Asa Ya Yi 1 Ruhun Allah kuwa ya sauko a kan Azariya ɗan Oded, 2 sai ya fita ya taryi Asa, ya ce masa, “Ka ji ni, ya…

2 TAR 16

Asa ya Haɗa Kai da Ben-hadad 1 A shekara ta talatin da shida ta mulkin Asa, sai Ba’asha, Sarkin Isra’ila, ya haura ya fāɗa wa Yahuza da yaƙi, ya gina…

2 TAR 17

Mulkin Yehoshafat ya Kahu 1 Yehoshafat ɗansa kuwa ya gāji gadon sarautarsa, ya kahu sosai gāba da Isra’ila. 2 Ya sa sojoji a kowane birni mai kagara a Yahuza, ya…

2 TAR 18

Annabi Mikaiya Ya Gargaɗi Ahab 1 Yehoshafat ya arzuta, ya kuma sami ɗaukaka sai ya yi ma’amala da Ahab ta wurin aurayya. 2 Bayan ‘yan shekaru sai ya kai wa…

2 TAR 19

Annabi Yehu Ya Tsauta wa Yehoshafat 1 Yehoshafat Sarkin Yahuza ya koma gidansa a Urushalima lafiya. 2 Sai Yehu maigani, ɗan Hanani, ya fita domin ya tarye shi, ya ce…

2 TAR 20

Yaƙi da Mowab, da Ammon, da Edom 1 Bayan wannan sai mutanen Mowab, da mutanen Ammon, tare da waɗansu daga cikin Me’uniyawa, suka zo su yi yaƙi da Yehoshafat. 2…

2 TAR 21

1 Yehoshafat ya rasu, aka binne shi a birnin Dawuda tare da kakanninsa, ɗansa kuma ya gāji gadon sarautarsa. Sarki Yoram na Yahuza 2 Yoram yana da ‘yan’uwa maza, su…

2 TAR 22

Sarki Ahaziya na Yahuza 1 Sai mazaunan Urushalima suka naɗa Ahaziya, autansa, ya gāji gadon sarauta, saboda ƙungiyar mutanen da suka zo tare da Larabawa a sansanin sun karkashe dukan…

2 TAR 23

An Ƙwace wa Ataliya Mulki 1 A shekara ta bakwai sai Yehoyada ya yi ƙarfin hali, ya haɗa kansa da shugabanni na ɗari ɗari, wato Azariya ɗan Yeroham, da Isma’ilu…