AYU 5

1 “Ka yi kira, ya Ayuba, ka gani, ko wani zai amsa! Akwai wani mala’ika da za ka juya zuwa gare shi? 2 Ba shi da amfani ka dami kanka…

AYU 6

Ayuba Ya Zargi Abokansa 1 Ayuba ya amsa. 2 “In da za a auna wahalata da ɓacin raina da ma’auni, 3 Da sun fi yashin teku nauyi. Kada ka yi…

AYU 7

Ayuba Ya Damu da Abin da Allah Ya Yi 1 “Kamar kamen soja na tilas, Haka zaman ‘yan adam take, Kamar zaman mai aikin bauta. 2 Kamar bawa ne wanda…

AYU 8

Bildad Ya Ƙarfafa Hukuncin Allah Daidai Ne 1 Sai Bildad ya yi magana. 2 “Ka gama maganganunka marasa kan gado duka? 3 Allah bai taɓa yin danniya ba, Bai kuma…

AYU 9

Ayuba Ya Kasa Amsa wa Allah 1 Ayuba ya amsa. 2 “Ai, na taɓa jin waɗannan duka, Amma ta ƙaƙa mutum zai yi jayayya da Allah har ya yi nasara?…

AYU 10

Ayuba Ya Yi Kukan Matsayin da Yake Ciki 1 “Na gaji da rayuwa, Ku ji ina fama da baƙin ciki. 2 Kada ka hukunta ni, ya Allah. Ka faɗa mini…

AYU 11

Zofar Ya Zargi Ayuba a kan Aikata Laifi 1 Zofar ya amsa. 2 “Ba wanda zai amsa dukan wannan surutu? Yawan magana yakan sa mutum ya zama daidai? 3 Ayuba,kana…

AYU 12

Ayuba Ya Ƙarfafa Ikon Allah da Hikimar Allah 1 Ayuba ya amsa. 2 “Aha! Ashe, kai ne muryar jama’a, Idan ka mutu hikima ta mutu ke nan tare da kai….

AYU 13

Ayuba Ya Kāre Mutuncinsa 1-2 “Duk abin da ka hurta, na taɓa jinsa, Na gane da shi sarai. Iyakar abin da kuka sani, ni ma na sani. Ba ku fi…

AYU 14

Ayuba Ya Yi Tunani a kan Rashin Tsawon Rai 1 “Mutum duka kwanakin ransa gajere ne, kwanakin wahala kuwa. 2 Sukan yi girma su bushe nan da nan kamar furanni,…