ZAB 23

Ubangiji Makiyayina Ne 1 Ubangiji makiyayina ne, Ba zan rasa kome ba. 2 Yana sa ni in huta a saura mai ɗanyar ciyawa, Yana bi da ni a tafkuna masu…

ZAB 24

Sarkin Ɗaukaka 1 Duniya da dukan abin da yake cikinta na Ubangiji ne, Duniya da dukan mazaunanta nasa ne. 2 Ya gina ta a bisa ruwa mai zurfi na ƙarƙashin…

ZAB 25

Addu’a domin Biyarwa, da Gafartawa, da Kiyayewa 1 A gare ka nake yin addu’a, ya Ubangiji, 2 A gare ka nake dogara, ya Allah. Ka cece ni daga shan kunyar…

ZAB 26

Addu’ar Neman Tsare Mutunci 1 Ka hurta rashin laifina, ya Ubangiji, Gama na yi abin da suke daidai, Na dogara gare ka gaba ɗaya. 2 Ka jarraba ni ka auna…

ZAB 27

Ubangiji Ne Haskena da Cetona 1 Ubangiji ne haskena da cetona, Ba zan ji tsoron kowa ba. Ubangiji yana kiyaye ni daga dukan hatsari, Ba zan ji tsoro ba. 2…

ZAB 28

Addu’ar Roƙo da Yabo 1 Ina kira gare ka, ya Ubangiji mai kāre ni, Ka ji kukana! In kuwa ba ka amsa mini ba, Zan zama ɗaya daga cikin waɗanda…

ZAB 29

Muryar Ubangiji a cikin Hadiri 1 Ku yabi Ubangiji, ku alloli, Ku yabi ɗaukakarsa da ikonsa. 2 Ku yabi sunan Ubangiji mai daraja, Ku rusuna a gaban Mai Tsarki sa’ad…

ZAB 30

Addu’ar Godiya domin Kuɓuta daga Mutuwa 1 Ina yabonka, ya Ubangiji saboda ka cece ni, Ka kuwa hana magabtana su haɗiye ni. 2 Na roƙi taimako a gare ka, ya…

ZAB 31

Addu’ar Dogara ga Allah 1 Na zo gare ka, ya Ubangiji, domin ka kiyaye ni. Kada ka bari a yi nasara da ni. Kai Allah mai adalci ne, Ka cece…

ZAB 32

Albarkar Gafarar Zunubi 1 Mai farin ciki ne mutumin da aka gafarta masa zunubansa, Mai farin ciki ne kuma wanda aka gafarta masa laifofinsa. 2 Mai farin ciki ne wanda…