1 KOR 11

1 Ku yi koyi da ni kamar yadda nake koyi da Almasihu. Mata su Rufe Kansu 2 Ina yaba muku ne don kuna tunawa da ni a cikin kowace harka,…

1 KOR 12

Bayebaye na Ruhu 1 A yanzu kuma ‘yan’uwa, a game da baye-baye na ruhu, ba na so ku rasa sani. 2 Kun sani fa a sa’ad da kuke bin al’ummai,…

1 KOR 13

Ƙauna 1 Ko da zan yi magana da harsunan mutane, har da na mala’iku, amma ya zamana ba ni da ƙauna, na zama ƙararrawa mai yawan ƙara ke nan, ko…

1 KOR 14

Harsuna da Annabci 1 Ku nace wa ƙauna, ku kuma himmantu ga neman bayebaye na ruhu, tun ba ma na yin annabci ba. 2 Duk wanda yake magana da wani…

1 KOR 15

Tashin Almasihu daga Matattu 1 A yanzu kuma, ‘yan’uwa, zan tuna muku da bisharar da na sanar da ku, wadda kuka karɓa, wadda kuke bi, 2 wadda kuma ake cetonku…

1 KOR 16

Gudunmawa ga Tsarkaka 1 To, a yanzu kuma ga zancen ba da gudunmawa ga tsarkaka, kamar yadda na umarci ikilisiyoyin Galatiya, haka ku ma za ku yi. 2 A kowace…