1 KOR 1

Gaisuwa 1 Daga Bulus, manzo kirayayye na Almasihu Yesu da yardar Allah, da kuma ɗan’uwanmu Sastanisu, 2 zuwa ga ikkilisiyar Allah da take a Koranti, wato, su waɗanda aka keɓe…

1 KOR 2

Shelar Almasihu Gicciyeyye 1 Sa’ad da na zo wurinku, ‘yan’uwa, ban zo ina sanar da ku asiran Allah ta wurin iya magana ko gwada hikima ba. 2 Don na ƙudura…

1 KOR 3

Abokan Aiki na Allah 1 Amma ni, ‘yan’uwa, ban iya yi muku jawabi ba, kamar yadda nake yi wa mutanen da suke na ruhu, sai dai kamar yadda nake yi…

1 KOR 4

Aikin Manzanni 1 Ta haka ya kamata a san mu da zama ma’aikatan Almasihu, masu riƙon amanar asirtattun al’amuran Allah. 2 Har wa yau dai, abin da ake bukata ga…

1 KOR 5

Hukunci a kan Fasikanci 1 Ana ta cewa akwai fasikanci a tsakaninku, irin wanda ba a yi ko a cikin al’ummai, har wani yana zama da matar ubansa. 2 A!…

1 KOR 6

Kada a Kai Ƙara Gaban Marasa Bi 1 In waninku yana da wata ƙara a game da ɗan’uwansa, ashe, zai yi ƙurun kai maganar a gaban marasa adalci, ba a…

1 KOR 7

Damuwar da take a cikin Aure 1 To, a yanzu, a game da abin da kuka rubuto, yana da kyau mutum ya zauna ba aure. 2 Amma don gudun fasikanci…

1 KOR 8

Abincin da aka Miƙa wa Gumaka 1 To, yanzu a game da abubuwan da aka yanka wa gumaka, mun sani dukanmu muna da ilimi. Ilimi yakan kumbura mutum, ƙauna kuwa…

1 KOR 9

Hakkokin Manzo 1 Ni ba ɗa ba ne? Ba kuma manzo ba ne? Ban ga Yesu Ubangijinmu ba ne? Ku ba aikina ba ne a cikin Ubangiji? 2 Ai, ko…

1 KOR 10

Kashedi a kan Bautar Gumaka 1 To, ina so ku sani, ‘yan’uwa, dukan kakanninmu an kāre su ne a ƙarƙashin gajimare, dukansu kuma sun ratsa ta cikin bahar. 2 Dukansu…