AFI 1

Gaisuwa 1 Daga Bulus, manzon Almasihu Yesu da yardar Allah, zuwa ga mutanensa tsarkaka da suke a Afisa, amintattu a cikin Almasihu Yesu. 2 Alheri da salama na Allah ubanmu,…

AFI 2

Daga Mutuwa zuwa Rai 1 Ku kuma yā raya ku sa’ad da kuke matattu ta wurin laifofinku da zunubanku, 2 waɗanda dā kuke a ciki, kuna biye wa al’amarin duniyar…

AFI 3

Hidimar Bulus ga Al’ummai 1 Domin haka, ni Bulus, ɗan sarƙa saboda Almasihu Yesu domin amfanin ku al’ummai, 2 in dai kun ji labarin mai da ni mai hidimar alherin…

AFI 4

Ɗayantuwar Ruhu 1 Don haka, ni ɗan sarƙa saboda Ubangiji, ina roƙonku ku yi zaman da ya cancanci kiran da aka yi muku, 2 da matuƙar tawali’u, da salihanci, da…

AFI 5

Ku Yi Zaman Haske 1 Saboda haka sai ku zama masu koyi da Allah, in ku ƙaunatattun ‘ya’yansa ne. 2 Ku yi zaman ƙauna kamar yadda Almasihu ya ƙaunace mu,…

AFI 6

Biyayya da Ƙauna 1 Ku ‘ya’ya, ku yi wa iyayenku biyayya tsakani da Ubangiji, domin wannan shi ne daidai. 2 Wannan shi ne umarnin farko mai alkawari, cewa, “ka girmama…