AYU 31

Ayuba Ya Tabbatar da Mutuncinsa 1 “Na yi alkawari da idanuna, Me zai sa in ƙyafaci budurwa? 2 Wane rabo zan samu daga wurin Allah a Sama? Wane gādo kuma…

AYU 32

Jawaban Elihu 1 Mutanen nan uku sun daina ba Ayuba amsa, saboda yana ganin kansa adali ne. 2 Sai Elihu, ɗan Barakel, mutumin Buz, daga cikin iyalin Arama, ya husata,…

AYU 33

Elihu Ya Tsauta wa Ayuba 1 “Amma yanzu, kai Ayuba, ka yarda ka ji maganata, Ka kasa kunne ga dukan abin da zan faɗa. 2 Ga shi, na buɗe baki…

AYU 34

Elihu ya ga Allah ya yi Daidai 1 Elihu ya ci gaba. 2 “Ku mutane masu hikima, ku ji maganata, Ku kasa kunne ga abin da zan faɗa, ku masana….

AYU 35

1 Elihu kuwa ya yi magana. 2 “Ayuba, ba daidai ba ne, ka ce, Ba ka yi laifi a gaban Allah ba, 3 Ka kuwa ce, ‘Wace riba na ci?…

AYU 36

Elihu Ya Ɗaukaka Girman Allah 1 Elihu ya ci gaba da magana. 2 “Ka yi mini haƙuri kaɗan, ni kuwa zan nuna maka, Gama har yanzu ina da abin da…

AYU 37

1 “Saboda wannan zuciyata takan kaɗu, Kamar ta yi tsalle daga inda take. 2 Ku kasa kunne ga tsawar muryarsa, Ku saurara ga maganarsa mai ƙarfi. 3 Yakan sako ta…

AYU 38

Ubangiji Ya Tabbatar da Jahilcin Ayuba 1 Ubangiji ya yi magana da Ayuba ta cikin guguwa. 2 “Wane ne wannan da yake ɓāta shawara Da maganganu marasa ma’ana? 3 Ka…

AYU 39

1 “Ka san lokacin da awakan dutse suke haihuwa? Ka taɓa lura da yadda batsiya take haihuwa? 2 Ka san ko watanni nawa suke yi kafin su haihu? Ka san…

AYU 40

1 Ubangiji ya yi wa Ayuba magana. 2 “Mai neman sa wa wani laifi ya jā da Mai Iko Dukka? Wanda yake gardama da Allah, bari ya ba da amsa.”…