ESTA 1

Sarauniya Bashti Ta Raina Sarki Ahasurus 1 Ahasurus ya yi sarauta daga Hindu har zuwa Habasha, ya mallaki larduna ɗari da ashirin da bakwai. 2 A waɗannan kwanaki, sarki Ahasurus…

ESTA 2

Esta Ta Zama Sarauniya 1 Bayan waɗannan abubuwa, sa’ad da sarki Ahasurus ya huce daga fushinsa, sai ya tuna da abin da Bashti ta yi, da dokar da aka yi…

ESTA 3

Maƙaƙashiyar Haman don Ya Hallaka Yahudawa 1 Bayan waɗannan abubuwa, sai sarki Ahasurus ya gabatar da Haman ɗan Hammedata Ba’agage. Ya fīfita shi bisa dukan sarakunan da suke tare da…

ESTA 4

Esta Ta Ta Yi Roƙo don Mutanenta 1 Da Mordekai ya ji dukan abin da aka yi, sai ya yage tufafinsa, sa’an nan ya sa rigar makoki, ya zuba toka…

ESTA 5

Esta Ta Yi wa Sarki da Haman Liyafa 1 A kan rana ta uku sai Esta ta sa rigunan sarautarta, ta tafi, ta tsaya a shirayi na ciki na fādar…

ESTA 6

Haman Ya Girmama Mordekai Tilas 1 A wannan dare kuwa sarki ya kasa yin barci, sai ya umarta a kawo littafin da aka rubuta al’amuran da suke faruwa don tunawa….

ESTA 7

Haman Ya Fāɗa a Ramin da Ya Haƙa 1 Sarki da Haman kuwa suka tafi wurin Esta, gun liyafa. 2 A rana ta biyu, sa’ad da suke shan ruwan inabi,…

ESTA 8

An Ba Yahudawa Izini Kada Su Miƙa Wuya 1 A wannan rana sai sarki Ahasurus ya ba Esta gidan Haman, maƙiyin Yahudawa, da duk dukiyar Haman. Mordekai kuwa ya zo…

ESTA 9

Yahudawa Sun Hallaka Maƙiyansu 1 A kan rana ta goma sha uku ga watan sha biyu, wato watan Adar, a ranar da za a aikata maganar sarki da dokarsa, wato…

ESTA 10

Ƙasaitar Mordekai 1 Sarki Ahasurus ya fasa haraji a ƙasar tudu da ta bakin teku. 2 An rubuta a littafin tarihin sarakunan Mediya da na Farisa, dukan ayyukan iko, da…