FAR 31

Yakubu ya Gudu daga wurin Laban 1 Yakubu ya ji ‘ya’yan Laban suna cewa, “Yakubu ya kwashe dukan abin da yake na mahaifinmu, daga cikin dukan abin da yake na…

FAR 32

Yakubu Ya Yi Shirin Saduwa da Isuwa 1 Yakubu ya yi tafiyarsa, mala’ikun Allah kuma suka gamu da shi. 2 Sa’ad da Yakubu ya gan su ya ce, “Waɗannan rundunar…

FAR 33

Yakubu ya Sadu da Isuwa 1 Yakubu ya ɗaga ido ya duba ke nan, sai ga Isuwa na zuwa da mutum arbaminya tare da shi. Sai ya raba wa Lai’atu…

FAR 34

An Yi wa Dinatu Faɗe 1 Yanzu fa Dinatu ‘yar Lai’atu, wadda ta haifa wa Yakubu, ta fita ta ziyarci waɗansu matan ƙasar, 2 sai Shekem, ɗan Hamor Bahiwiye, yariman…

FAR 35

Allah ya Sa wa Yakubu Albarka a Betel 1 Allah ya ce wa Yakubu, “Tashi, ka hau zuwa Betel, ka zauna can. Can za ka gina bagade ga Allah wanda…

FAR 36

Zuriyar Isuwa 1 Waɗannan su ne zuriyar Isuwa, wato Edom. 2 Isuwa ya auri matansa daga cikin Kan’aniyawa, wato Ada ‘yar Elon Bahitte, da Oholibama ‘yar Ana ɗan Zibeyon Bahiwiye,…

FAR 37

1 Yakubu ya zauna a ƙasar Kan’ana inda mahaifinsa ya yi baƙunci. 2 Wannan shi ne tarihin zuriyar Yakubu. Yusufu da ‘Yan’uwansa Yusufu yana da shekara goma sha bakwai sa’ad…

FAR 38

Yahuza da Tamar 1 Ya zama fa a wannan lokaci, Yahuza ya bar ‘yan’uwansa ya gangara, ya zauna wurin wani Ba’adullame mai suna Hira. 2 A can, sai Yahuza ya…

FAR 39

Yusufu da Matar Fotifar 1 Aka kuwa gangara da Yusufu zuwa Masar. Sai Fotifar Bamasare sarkin yaƙin Fir’auna, shugaban masu tsaron fāda ya saye shi daga hannun Isma’ilawa, waɗanda suka…

FAR 40

Yusufu Ya Fassara Mafarkan ‘Yan Kurkuku 1 Bayan waɗannan al’amura, sai mai shayarwa da mai tuya na Sarkin Masar suka yi wa maigidansu Sarkin Masar laifi. 2 Fir’auna ya yi…