FAR 41

Yusufu Ya Fassara wa Fir’auna Mafarkansa 1 Bayan shekaru biyu cif, Fir’auna ma ya yi mafarki, ga shi, yana tsaye a bakin kogin Nilu, 2 sai ga shanu bakwai masu…

FAR 42

‘Yan’uwan Yusufu sun Zo Masar Sayen Abinci 1 A sa’ad da Yakubu ya ji akwai hatsi a Masar, sai ya ce wa ‘ya’yansa maza, “Me ya sa kuke zuba wa…

FAR 43

‘Yan’uwan Yusufu Sun Sāke Komawa Masar da Biliyaminu 1 A halin yanzu, yunwa ta tsananta a ƙasar. 2 Sa’ad da suka cinye hatsin da suka kawo daga Masar, mahaifinsu ya…

FAR 44

Finjalin Yusufu a Taikin Biliyaminu 1 Yusufu ya umarci mai hidimar gidansa, ya ce, “Cika tayakan mutanen nan da abinci iyakar yadda za su iya ɗauka, ka kuma sa kuɗin…

FAR 45

Yusufu ya Bayyana Kansa ga ‘Yan’uwansa 1 Yusufu ya kasa daurewa a gaban dukan waɗanda suke a tsaye kusa da shi, sai ya ta da murya ya ce, “Kowa ya…

FAR 46

Yakubu da Iyalinsa suka Tafi Masar 1 Isra’ila ya kama tafiyarsa da dukan abin da yake da shi. Ya zo Biyer-sheba, ya kuwa ba da hadayu ga Allah na mahaifinsa…

FAR 47

1 Yusufu ya shiga ya yi magana da Fir’auna, ya ce, “Mahaifina da ‘yan’uwana, da garkunansu na awaki da na tumaki, da garkunan shanu, da dukan abin da suka mallaka,…

FAR 48

Yakubu Ya Sa wa Ifraimu da Manassa Albarka 1 Ya zama fa bayan waɗannan al’amura, aka faɗa wa Yusufu, “Ga mahaifinka yana ciwo.” Sai ya ɗauki ‘ya’yansa biyu maza, Manassa…

FAR 49

Faɗar Yakubu a kan ‘Ya’yansa 1 Yakubu ya kirawo ‘ya’yansa maza, ya ce, “Ku tattaru wuri ɗaya don in faɗa muku abin da zai same ku a cikin kwanaki masu…

FAR 50

1 Yusufu kuwa ya fāɗa a kan mahaifinsa, ya yi kuka a kansa, ya sumbace shi. 2 Sai Yusufu ya umarci barorinsa masu magani, su shafe gawar mahaifinsa da maganin…