FIT 1

Wahalar Isra’ilawa a Masar 1 Waɗannan su ne sunayen ‘ya’ya maza na Isra’ila, waɗanda suka tafi Masar tare da Yakubu, kowanne da iyalinsa. 2 Su ne Ra’ubainu, da Saminu, da…

FIT 2

Haihuwar Musa 1 Sai wani mutum, Balawe, ya auro ‘yar Lawi. 2 Matar kuwa ta yi ciki, ta haifi ɗa. Sa’ad da ta ga jaririn kyakkyawa ne, sai ta ɓoye…

FIT 3

Allah a Kira Musa 1 Wata rana, sa’ad da Musa yake kiwon garken surukinsa, Yetro, firist na Madayana, sai ya kai garken yammacin jeji, har ya zo Horeb, wato dutsen…

FIT 4

1 Musa kuwa ya amsa ya ce, “Ai, ba za su gaskata ni ba, ba kuma za su kasa kunne ga maganata ba, gama za su ce, ‘Ubangiji bai bayyana…

FIT 5

Musa da Haruna Sun Tafi Gaban Fir’auna 1 Bayan wannan Musa da Haruna suka tafi gaban Fir’auna, suka ce, “Ga abin da Ubangjiji Allah na Isra’ila ya ce, ‘Bar jama’ata…

FIT 6

1 Ubangiji kuwa ya ce wa Musa, “Yanzun nan, za ka ga abin da zan yi da Fir’auna. Gama zan tilasta shi ya bar su su fita, har ma ya…

FIT 7

1 Ubangiji ya ce wa Musa, “Duba, zan maishe ka kamar Allah ga Fir’auna. Ɗan’uwanka, Haruna kuwa, zai zama manzonka. 2 Kai za ka faɗa wa Haruna, ɗan’uwanka, dukan abin…

FIT 8

Annobar Kwaɗi 1 Sai Ubangiji ya ce wa Musa, “Tafi wurin Fir’auna, ka ce masa, ‘Ubangiji ya ce ka saki jama’arsa domin su yi masa sujada. 2 Idan ka ƙi…

FIT 9

Mutuwar Dabbobi 1 Sai Ubangiji ya ce wa Musa, “Je ka wurin Fir’auna, ka faɗa masa cewa, ‘Ni Ubangiji Allah na Ibraniyawa, na ce ka saki jama’ata domin su yi…

FIT 10

Fara 1 Ubangiji kuwa ya ce wa Musa, “Je ka wurin Fir’auna, gama na riga na taurare zuciyarsa da ta fādawansa domin in aikata waɗannan mu’ujizai nawa a tsakiyarsu, 2…