GAL 1

Gaisuwa 1 Daga Bulus, manzo, ba kuwa manzon mutum ba, ba kuma ta wurin wani mutum ba, sai dai ta wurin Yesu Almasihu, da Allah Uba, wanda ya tashe shi…

GAL 2

Sauran Manzanni Sun Karɓi Bulus 1 Bayan shekara goma sha huɗu na sāke komawa Urushalima tare da Barnaba, na kuma ɗauki Titus. 2 Da umarnin wahayi ne na tafi, har…

GAL 3

Shari’a ko Bangaskiya 1 Ya ku Galatiyawa marasa azanci! Wa ya ɗauke hankalinku? Ku da aka bayyana muku Yesu Almasihu gicciyeyye sosai. 2 Abu ɗaya kaɗai zan tambaye ku. Kun…

GAL 4

1 Ana nufin, magaji, muddin yana yaro bai fi bawa ba, ko da yake yana da mallakar dukkan kome. 2 A hannun iyayen goyo da wakilai yake har zuwa ranar…

GAL 5

Ku Dāge a Cikin ‘Yanci 1 Almasihu ya ‘yanta mu, ‘yantawar gaske. Don haka sai ku dāge, kada ku sāke sarƙafewa a cikin ƙangin bauta. 2 To, ni Bulus, ina…

GAL 6

Ku Ɗauki Wahalar Juna 1 Ya ku ‘yan’uwa, in an kama mutum yana a cikin yin laifi, ku da kuke na ruhu, sai ku komo da shi a kan hanya…