LUK 21

Sadaka wadda aka Saka 1 Yesu ya ɗaga kai ya ga waɗansu masu arziki suna saka sadakarsu a baitulmalin Haikali. 2 Sai ya ga wata gajiyayyiya da mijinta ya mutu…

LUK 22

An Ƙulla Shawara gāba da Yesu 1 To, idin abinci marar yisti, wanda ake ce da shi Idin Ƙetarewa, ya gabato. 2 Sai manyan firistoci da malaman Attaura suka yi…

LUK 23

Yesu a gaban Bilatus 1 Duk taronsu sai suka tashi, suka kai shi gaban Bilatus. 2 Sai suka fara kai ƙararsa, suna cewa, “Mun sami mutumin nan yana ɓad da…

LUK 24

Tashin Yesu daga Matattu 1 A ranar farko ta mako kuwa, da asussuba, suka je wurin kabarin da kayan ƙanshi da suka shirya. 2 Sai suka tarar an mirgine dutsen…