LUK 1

Gabatarwa 1 Tun da yake mutane da yawa sun ɗauka su tsara labarin waɗannan al’amura da suka tabbata a cikinmu, 2 daidai yadda waɗanda suke shaidu tun farkon al’amari, masu…

LUK 2

Haihuwar Yesu 1 A kwanakin nan Kaisar Augustas ya yi shela, cewa a rubuta dukkan mutanen da suke ƙarƙashin mulkinsa. 2 Wannan shi ne ƙirga na fari da aka yi…

LUK 3

Wa’azin Yahaya Maibaftisma 1 A shekara ta goma sha biyar ta mulkin Kaisar Tibariyas, Buntus Bilatus yana mulkin Yahudiya, Hirudus yana sarautar Galili, ɗan’uwansa Filibus yana sarauta Ituriya da Tarakunitas,…

LUK 4

Shaiɗan Ya Gwada Yesu 1 Yesu kuma cike da Ruhu Mai Tsarki sai ya dawo daga Kogin Urdun. Ruhu na iza shi zuwa jeji, 2 har kwana arba’in, Iblis yana…

LUK 5

An Kama Kifi Jingim 1 Wata rana taro suna matsarsa domin su ji Maganar Allah, shi kuwa yana tsaye a bakin Tekun Janisarata, 2 sai ya hangi ƙananan jirage biyu…

LUK 6

Almajirai suna Zagar Alkama a Ran Asabar 1 Wata rana ran Asabar, yana ratsa gonakin alkama, sai almajiransa suka zāgi alkamar, suna murtsukewa suna ci. 2 Sai waɗansu Farisiyawa suka…

LUK 7

Yesu Ya Warkar da Bawan Wani Jarumi 1 Bayan da Yesu ya ƙare jawabinsa duka a gaban jama’a, ya shiga Kafarnahum. 2 To, sai bawan wani jarumi, wanda Ubangijinsa yake…

LUK 8

Waɗansu Mata sun Tafi tare da Yesu 1 Ba da daɗewa ba Yesu ya zazzaga birni da ƙauye yana wa’azi, yana yin bisharar Mulkin Allah. Sha biyun nan kuwa suna…

LUK 9

Yesu ya Aiki Goma Sha Biyu ɗin Nan 1 Sai ya tara goma sha biyun nan ya ba su iko da izini kan dukan aljannu, su kuma warkar da cuce-cuce,…

LUK 10

Yesu Ya Aiki Saba’in Ɗin 1 Bayan wannan Ubangiji ya zaɓi waɗansu mutum saba’in, ya aike su biyu biyu, su riga shi gaba zuwa kowane gari da kowane wuri da…